Duration: (31:25) ?Subscribe5835 2025-02-11T02:06:39+00:00
Allah yasa mufi karfin zuciyar mu wani Abun in mutum ya gani ba zato ba tsanmni.
(3:2)
Kai jama'a wai ina zamu a duniyar nan kamar wannan tsohon yanayin da yasaka kanshi.
(4:33)
wannan yaron da kuke gani ya sanya ma dan uwanshi guba a cikin abinci sabo da yayi mashi fada.
(3:25)
Wani mutum kenan da yasa dan-dadn abokina shi ya sato mashi yara 2 a Faskari domin yayi garkuwa dasu
(5:28)
Hirar mu da Hon. Sani Liti Yankwani akan rashin imanin da akayi a Zirin Gaza.
(11:7)
Gwamnan Jihar Barno bai nuna tausaya ba akan talakkawan da yasa aka rusa ma gidaje a Jihar shi.
(8:26)
Tinubu yayi gaggawar sakin Farfesa Usman Yusuf Inji Dattawan Jihar Katsina.
(6:53)
Shawara ga wadansu Malaman dake fakewa da rigar addini suna siyasantar damu -Hon. Sani Liti Yankwani
(12:28)
Wannan da kike gani ya shara ta fsnnin zuwa wajan Saida motoci ya saci mota
(3:36)
Yan sanda a Jihar Kaduna wasu kasiguman Yan fashi
(6:26)
An kama wasu matasa 2 inda ake zargi su da kisan wani yaro dan shekara 12 da sukayi garkuwa da shi
(4:36)
Yan sanda a Katsina sun cika hannu da mutane 7 da ake zargi da lalata da Kananan yara
(11:42)
Bakandamiya radio and television
(17:37)
Shirin Bakandamiya radio and television
(20:4)
Bakandamiya radio ke gabatar da shirin da dan gari kan ci gari tare da Hussaini Bako
(20:53)
Bakandamiya radio da tv ke gabatar da sabon shirin ciki da gaskiya tare da Alh.Sabo Musa Hassan
(35:44)
Bakandamiya radio da talabijin sabon shirin gani ya kori ji(2)
(31:25)
Bakandamiya radio and television take kawomaku Sabon Shirin munbarin musulumci kashi na 13
(16:21)
Bakandamiya radio and television.dauke da shirin Farar tafiya tare da Hon.Abubakar Ibrahim yantaba
(18:21)
Shirin ciki da gaskiya Bakandamiya radio
(20:44)
Bakandamiya radio and television ke gabatat maku da sabon shirin mumbarin musulumci kashi na (22)
(15:12)
Bakandamiya radio da talabijin ke gabatar maku da Shirin gani ya kori ji
(24:9)
Bakandamiya radio and television Shirin munbarin musulumci na 3
(15:33)
Rudunar Yan sanda a Katsina ta kama Wani Jibril Yousuf ana zargin shi da aikata Fyade da Kuma kisa
(4:11)
Wani jami'in tsaron al'uma a Katsina ya taka wani ma matashi kafa da mota sabo da kwalin taliya 4
(2:5)
Bakandamiya talabijin dauke da shiri na musamman tare da kwamishinan ma'aikatar samar da ruwan sha
(25:59)
Yan sanda a Jihar Katsina sun samu nasarar kama wasu mutane 4 dake kaima yan ta'adda kakin Sojoji.
(21:38)
Jami'an Yan sanda a Katsina sun samu nasarar cafke wasu matasa 3 da harsa san bindiga na AK da yawa.
(9:25)